Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya fitar maziyarta da yawa ba yan Iraki ba suna shiga Iraki ta filin jirgin sama na Najaf don ziyartar haramin Imam Husaini (AS) a lokacin taron Arbaeen, kuma wannan filin jirgin saman yana daukar yanayi na Imam Husaini wadannan kwanaki Sosai.

26 Satumba 2021 - 10:05

Hotuna: Mohammad Nikan Qomi